¡MILES DE LIBROS CON DESCUENTOS, ENVÍO GRATIS Y MÁS!  Ver más

menú

0
  • argentina
  • chile
  • colombia
  • españa
  • méxico
  • perú
  • estados unidos
  • internacional
Envío gratis
portada Kyauta Mafi Girma: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal
Formato
Libro Físico
Editorial
N° páginas
164
Encuadernación
Tapa Blanda
Dimensiones
22.9 x 15.2 x 0.9 cm
Peso
0.23 kg.
ISBN13
9781006484124

Kyauta Mafi Girma: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal

Love God Greatly (Autor) · Blurb · Tapa Blanda

Kyauta Mafi Girma: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal - Greatly, Love God

Libro Nuevo

$ 386.38

$ 702.50

Ahorras: $ 316.13

45% descuento
  • Estado: Nuevo
  • Quedan 54 unidades
Origen: Estados Unidos (Costos de importación incluídos en el precio)
Se enviará desde nuestra bodega entre el Martes 23 de Julio y el Lunes 05 de Agosto.
Lo recibirás en cualquier lugar de México entre 1 y 3 días hábiles luego del envío.

Reseña del libro "Kyauta Mafi Girma: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal"

Kowacce shekara a lokacin Krisimeti, kowa na neman kyauta mafi dacewa wa kaunatattun mu, da tunanin zai sa su san muna tuna da su kuma muna kaunan su ta wurin wannan bayyawan. Kowacce shekara, ke ma na tunanin za ki samu irin wannan kyautan. Amma idan an riga an bamu kyauta mafi dacewa fa? Idan an mun riga mu ji an tuna da mu kuma ana kaunan mu duk daga wanda Shi ne Ya ba mu wannan kyautan? "Kowace kyakkyawar baiwa, da kowace cikakkiyar kyauta, daga Sama suke, sun sauko ne daga wurin Uban haskoki, wanda ba sauyawa ko wata alamar sākewa a gare shi faufau." - Yakubu 1:17 Yesu Almasihu Shi ne cikakkiyar kyauta! Allah Ya ba mu cikakkiyar kyauta a cikin Yesu, kuma mu na yin bikin murna na ranan haihuwan Shi. Za mu iya samun yanci daga zunubi da mutuwa, kuma mu samu bege, bangaskiya, murna da salama. Domin Yesu mu na da zarafin karɓan baiwa masu kyau daga Allah, Uban mu na Sama. Yesu da kan Shi ne kyauta mafi girma da Allah Ya ba mu, amma Allah bai bar ba mu kyautai bayan Yesu ba. Ya kara ba mu wassu kyautai da dama, kyauta da mu kan samu idan mu karɓi Yesu. Yayinda mu ke shirya zuciyar mu domin bikin ranan haihuwan Yesu, bari mu sa hankalin mu da zuciyar mu kan kyautai da Ya ba mu. Kyauta Mafi Girma wani binciken Littafi mai Tsarki ne na tsawon mako shida wanda aka shirya domin ya shirya zuciyar mu domin bikin kyauta mafi girma duka: Yesu Almasihu. Wannan binciken na sa hankali kan halin Allah, babban mai Bayaswan mu, da kuma ma'anar rayuwa cikin godiya. Yayinda Krisimeti na matsowa kusa zamu yi bincike ka wassu kyautai da baiwa da Allah Ya bamu cikin Yesu, duk kowani mako: bege, bangaskiya, murna da salama. Mu na bege za ki haɗa kai da mu a yanan gizo domin wannan binciken Littafi mai Tsarki na tsawon mako shida ko kan app namu na Love God Greatly. A duka wurare biyun za ki samu abin da ya shafi Kyauta Mafi Girma tare da rubuce rubucen mu na Litinin, Laraba da Jumma'a, da karin bayyani ta wurin karatu na kullum da jamma'a masu kauna domin su yi tafiya da ke yayin da ...

Opiniones del libro

Ver más opiniones de clientes
  • 0% (0)
  • 0% (0)
  • 0% (0)
  • 0% (0)
  • 0% (0)

Preguntas frecuentes sobre el libro

Todos los libros de nuestro catálogo son Originales.
La encuadernación de esta edición es Tapa Blanda.

Preguntas y respuestas sobre el libro

¿Tienes una pregunta sobre el libro? Inicia sesión para poder agregar tu propia pregunta.

Opiniones sobre Buscalibre

Ver más opiniones de clientes